Home >>
FASAHAR BAHAUSHE TA FUSKAR NOMA, SASSAKA, JIMA, KIRA, DUKANCI DA MAKAMANTAN SU
Abubakar Dan Hassan Sanyinna, Abubakar danillela and Sani Ibrahim Sanyinnawal

ABSTRACT
Manufar wannan mukala ita ce fitowa da wasu sanaÍoÍin Hausawa na gargajiya da rabe-raben su da kayan aikin gudanar da su. Haka kuma mukalar ta dubi amfanin sanaÍa ga alÍumma, da kuma yadda sauye-sauyen zamanin ke tasiri wajen habakar da sanaÍoÍi ga alÍumma.


Full Text